Kananan Labarai

Kananan Labarai

Caca: Yadda N50 ta yi sanadiyyar kisan mutum 3

Rahotanni sun ce Mista Chidubem ya shiga cacar da ta kai N600 amma ba shi da isassun kudin da zai biya.

Bollywood: Akshay Kumar ya kamu da COVID-19

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina-finai ta Bollywood, Akshay Kumar, ya kamu da cutar COVID-19. Jarumin ya sanar da kamuwa da cutar ciki

Kwamishinan da aka yi garkuwa da shi a Anambra ya kubuta

Kwamishinan Ayyuka na jihar Anambra wanda ’yan bindiga suka yi garkuwa da shi a ranar Larabar da ta gabata, Injiniya Emeka Ezenwanne ya kubuta.

’Yan sanda sun bindige ’yan bindiga a Neja

’Yan bindiga uku sun sheka lahira a wata arangama da suka kwashi kashinsu a hannun ’yan sanda a Jihar Neja. Rundunar ’Yan Sandan Jihar ta ce an yi mus

’Yan sanda sun kwato mutum 15 daga ’yan bindiga a Kaduna

’Yan sanda sun kubutar da mutum 15 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin