Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun kashe matasa 5 a hanyar daurin aure a Taraba

Da ganin baburan matasan sai sojojin suka bude musu wuta ba kakkautawa

6 ga Mayu ne sabon wa’adin hada lambar waya da NIN

Kawo yanzu an hade layukan wayan mutum miliyan 51 da lambobinsu na NIN

An kama mutum daya da ake zargi da kai wa Soludo hari

Wanda ake zargi da hannu a kai harin ya shiga komar ‘yan sanda.

An cafke masu garkuwa da ’yan fashi 23 a Filato

Ana zargin mutane 23 da aikata fashi da makami garkuwa da mutane.

’Yan bindiga sun sake sace mutum 3 a Neja

Sun shiga yankin da misalin karfe 12 na dare dauke da bindigogi kirar AK-47.