Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a ci gaba rajistar masu zabe 28 ga watan Yuni —INEC

INEC ta karyata masu cewa sai da lambar NIN za a yi rajistar zabe

An kama matashi mai kai wa Boko Haram kwayoyi

Dan kasar Chadi mai yi wa Boko Haram safarar miyagun kwayoyi daga Najeriya ya shiga hannu

’Yan bindiga sun kashe mai gadi a gidan tsohon minista

Maharan sun bude wuta a gidan tsohon Ministan Wasanni Damishi Sango

Mahara sun kashe sojoji sun kona sansaninsu a Neja

Soja biyar da wasu mutum biyu sun rasu sannan aka sace mutum 15

An bude cibiyar bayar da fasfo cikin gaggawa a Abuja

An bude cibiyar din saukaka abubuwa ga hukumar da masu hulda da ita.