Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kai wa tsohon Gwamnan CBN, Soludo hari

Sun bindige ’yan sandan da ke tsaronsa a lokacin wani taro

Yajin aiki: Likitoci sun cimma yarjejeniya da gwamnati

Ministan Kwadago ya yi alkawarin gwamati za ta yi duk abin da yarjejeniyar ta kunsa

Matsalar tsaro: An kafa gidan rediyon ‘yan sanda a Najeriya

An bude gidan rediyon ne don kyautata alaka tsakanin ‘yan sanda da jama’a.

Ruwan famfo ya dawo bayan kwanaki 13 da daukewa a Abuja

Kubwa ta shake kwanaki 13 cikin matsanancin hali na rashin ruwan famfo.

‘Yan bindiga sun kashe mutum 7 a Kaduna

‘Yan bindigar sun kai hare-haren ne a kananan hukumomi uku dake jihar.