Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zulum ya raba wa iyalai 100,000 tallafi a Monguno

Sun samu tallafin tsabar kudi miliyan N325 da kayan abinci

’Yan bindiga sun kashe Limami da wasu uku a Binuwe

Kakakin ‘yan sandan jihar DSP Catherine Anene, ta tabbatar da kisan malamin.

’Yan bindiga sun sace Limami da iyalansa biyu a Kaduna

Ya zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game lamarin.

An sanar da ranakun hutun Easter a Najeriya

Gwamnati a Najeriya ta sanar da ranar Juma’a 2 ga wata da kuma ranar Litinin 5 ga watan Afrilun bana a matsayin ranakun hutu na bikin Good Frida

Buhari ya tafi Birtaniya ganin likita

Kasa da mako biyu bayan dawowar matarsa daga Dubai inda ta yi kusan wata shida