Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karin ‘yan Najeriya 395 da suka makale a Saudiyya sun dawo

’Yan Najeriya 650 ke nan aka kwaso da su daga Kasa Mai Tsarki inda suka makale

’Yan sanda sun kwato mutum 8 daga masu garkuwa a Kaduna

’Yan sanda sun yi nasarar kwato mutu takwas da masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da su a Jihar Kaduna. ’Yan sandan sun kuma kwato bindiga kirar

Yadda Zulum ya rage wa masu ice hanya da motar gwamnati

Shi da kansa ya sauko ya sa motocin su dauke su da icensu zuwa gida

Ganduje ya fitar da N8.9bn na gina Gadar Sama a Hotoro

Gwamna Ganduje ya riga ya gabatar wa Shugaba Buhari taswirar gadar

Buhari ya saki kudi kawai talaka ya ji dadi —Tinubu

Buhari rika sakin aljihun gwamnati ta yadda kudade za su kai ga talakawa