Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ganduje ya cancanci yabo kan yaki da rashawa —Tinubu

Ya yaba yadda Gwamnan Kano, Abdullahi ke karfafa yaki da cin hanci a Jihar.

Yadda ’yan China ke mamaye filaye a Najeriya

Sun fake da kamfanonin gine-gine suna mamaye dazuka tare da yin fasakwauri

An kubutar da mutum 5 daga masu garkuwa a Kaduna

An kama dillalin makaman ‘yan bindiga a Jihar Kaduna

Harin Kagara: An sake bude makarantu a Neja

Kusan wata biyu da fara rufe makarantun bayan sace Daliban Kagara

Abba Kyari ya fara farautar wadanda suka kai wa Ortom hari

Rundunar ta hado kwararrun masu binciken kwakwaf da gano zanen yatsu