Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda gobara ta cinye dukiyoyi a Kasuwar Gashua

Tun cikin dare wutar take ta ci har zuwa safiyar ranar Lahadi

An kama dan shekara 70 da ke kai wa ’yan Boko Haram kwaya

Hukumar NDLEA mai hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya, ta sanar da cafke wani mutum mai shekara 70 da ake zargi da yi wa ‘yan bindig

Sojoji sun yi bore kan rashin isassun makamai

Sun yi bore saboda rashin biyan su alawus dinsu da kuma karancin kayan yaki

An karrama kamfanin giya a matsayin wanda ya fi kowanne biyan haraji a Kaduna

Hukumar Tattara Kudaden Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta karrama Kamfanin Giya na Nigerian Breweries da kyauta mafi girma a matsayin wanda ya fi biy

An ci tarar kamfanoni N1m saboda karya dokar tsaftar muhalli

Kotun ta kuma hukunta wasu matuka babura da wani mahayin doki da aka same su suma da karya dokar.