Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahaifin dalibar da aka sace a kwalejin Kaduna ya rasu

Labarin garkuwa da ita ya sa jikinsa ya yi tsanani har ta kai ga mutuwa

Yadda sata a Coci ta jawo wa matsashi dauri a gidan yari

Daga nan ne sai ya yankewa matashin hukuncin daurin shekara daya a gidan kurkuku ba tare da zabin tara ba.

Buhari ya sa labule da tsohon Shugaba Abdulsalami Abubakar

Ganawar an yi ta cikin sirri ta yadda babu wanda ya san abubuwan da aka tattauna.

An rufe makarantar da bakuwar cuta ta barke a Sakkwato

Kwamishinar Ilimin Kimiyya da Fasaha ta jihar ce ta bayyana hakan yayin wani jawabi ga manema labarai a ranar Juma’a.

Sam Buhari bai fahimci zanen gadar da Ganduje ya kai masa ba – Kwankwaso

A farkon makon nan ne dai Ganduje ya kai zanen wata gadar sama mai hawa uku ga Buhari a Fadar Shugaban Kasa dake Abuja