Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a gwangwaje malamai da kyautar motoci

Gwamnatin za ta karrama malaman ne don ba su kwarin guiwa game da gudunmawarsu ga ilimi a jihar.

Sojoji sun hallaka ‘yan biniga a Binuwai

An yi dauki ba dadi tsakanin sojoji da ’yan bindigar a wata kasuwa

Faransa za ta taimaka wa Najeriya yaki da fashin teku

Faransa ta ce za ta hada kai da Najeriya wajen yakar masu fashin gabar tekun Guinea.

Badala: Hisbah ta kama Daliban Jami’a a Kano

Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kama wasu dalibai maza da mata su 42 cikin daki daya a Unguwar Dambare daura da Jami’ar Bayero. Danbare unguwa ce da ya

’Yan bindiga sun sace mutum 4 a Abuja, suna neman N200m

‘Yan bindigar na neman N200m kudin fansar mutane hudun.