Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ma’aikatan jaridar Gaskiya 100 sun mutu suna jiran hakkokinsu

Sun shekara 15 suna jiran gwamnonin Arewa su biya su hakkokinsu

Tinubu ya kai wa Sarkin Katsina ziyara

Babban jagora a jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kai wa Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir ziyara a ranar Laraba. Gwamnan Jihar, Ami

Dalilin da ba za a yi ‘zaben Kananan Hukumomi ba’ a Filato

Ba za ayi zaben shugabannin kananan hukumomin jihar da aka dakatar ba

An tabbatar da Nababa a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Gidajen Yari

Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Mista Haliru Nababa, a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kula da Gidajen Yari ta kasa. Tabbatar da nadi

Masu Keke Napep sun shiga yajin aiki a Maiduguri

Masu jigilar fasinjoji a babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Keke Napep, sun shiga yajin aiki a birnin Maiduguri saboda cin zarafi da suka ce suna