’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 2 a Sakkwato
Rundunar ‘yan sandan Jihar Sakkwato ta tabbatar da kisan wasu ‘yan sanda biyu da ‘yan bindiga suka yi a kauyen Bargaja.
Kananan Labarai
Rundunar ‘yan sandan Jihar Sakkwato ta tabbatar da kisan wasu ‘yan sanda biyu da ‘yan bindiga suka yi a kauyen Bargaja.
Gobarar ta tashi sakamakon haduwar wutar lantarki da aka samu a na’urar sanyaya wuri.
Wakar cike take da cin zarafi da ashariya da tsinuwa ga dukkanin malaman Jihar Kano
A ranar Talata Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwe, ya yi wata ganawar sirri da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a fadarsa ta da ke Abuja. Ganawar na zu
Wasu ’yan bindiga da ake zargi mayakan Boko Haram ne sun kai hari wani kauye da ke yankin Arewa mai nisa a Kasar Kamaru. Harin kamar yadda Gidan Rediy