Kananan Labarai

Kananan Labarai

Batar N4bn: An maka Shugabannin Majalisun Tarayya a kotu

Kungiyar SERAP mai fafutikar kare hakkin bil’adama da ci gaba tattalin arziki, ta yi karar Shugabannin Majalisun Tarayyar Najeriya a gaban Babbar Kotu

Gwamnati ta karbo bashin $1bn saboda matsalar rashin ayyukan yi

Gwamnatin Tarayya ta karbo wani sabon bashi na Dala biliyan daya domin inganta kanana da matsakaitan masana’antu a fafutikar da take yi na magance mat

Gwamnatin Kano za ta gurfanar da mawakin yabo, Bashir Dandago

Ana zarginsa da zagin malamai masu sukar Abduljabbar da neman yatar da fitina

Gwamnan CBN da Hafsan Sojan Kasa sun ki amsa gayyatar Majalisa

Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar-Janar Attahiru Ibrahim da Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele sun yi watsi da goron gayyatar Majalisar

Satar daliban Kaduna: Iyaye da dalibai sun tare hanya

Sun yi barazanar ci gaba da rufe titi har sai gwamnatin jihar ta biya bukatarsu.