’Yan daba sun kashe matafiya 4 a Jos
’Yan daba sun kashe matafiya hudu a Karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato.
Kananan Labarai
’Yan daba sun kashe matafiya hudu a Karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato.
Babban sojan da aka kwace kadarorin a hannunsa hadimi ne ga Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaron Kasa, Babagana Monguno.
An ninka kudin sufuri a yayin da ’yan bumburutu da gidajen mai suke cin karensu babu babbaka.
NNPC na shirin adana lita biliyan 2.3 na man fetur a cikin mako biyu masu zuwa.
Manyan ’yan sanda ke kawo tafiyar haiwaniya a binciken da ake wa Abba Kyari