Yadda ’yan kato-da-gora suka fatattaki ’yan bindiga a kauye
Ya ce daya daga cikin ’yan kato-da-gorar yankin ne ya fita da niyyar yin fitsari sai ya hangi hasken fitilar ’yan bindigar
Kananan Labarai
Ya ce daya daga cikin ’yan kato-da-gorar yankin ne ya fita da niyyar yin fitsari sai ya hangi hasken fitilar ’yan bindigar
Da safiyar Lahadi aka yi wa Sarkin Karaye, Alhaji Ibrahim Abubakar II allurar rigakafin cutar Coronavirus a fadarsa da ke garin Karaye a jihar Kano. H
A ranar Asabar ne dai aka kai wa Gwamnan hari a kusa da gundumar Tyomu lokacin da yake kan hanyarsa ta dawowa daga Gboko
Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya samo asali ne bayan wata sa’insa da ta barke a tsakaninsu
Turawan da ke zuwa da rakiyar jami’an tsaro ma sun daina.