Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yan bindiga sun harbe gandirobobi 2 a Anambra

Wasu a bindiga a jihar Anambra sun hallaka jami’an Hukumar Kula da Fursunoni biyu, yayin da suke kan hanyarsu ta kai fursunoni kotu a ranar juma

‘Shirin sauya tunanin tubabbun ‘yan Boko Haram ba ya aiki a Najeriya’

ICG ta ce wasu na kawo koma baya wajen shirin sauya tunanin mayakan Boko Haram da suka tuba.

’Yan sanda sun kwance wani abin fashewa a Kano

Hanyar dai ita ce ta mahadar matafiya da ke shiga Kano daga jihohin Jigawa da Bauchi da kuma Yobe.

An cafke dillalin makaman ’yan bindiga a Zamfara

An kama shi da tsabar kudi da zai kai na sayen makamai.

Mahara sun yi awon gaba da matar Dagaci a Kebbi

’Yan bindiga sun tafi da matar basaraken bayan sun neme shi sun rasa.