A wata uku yara miliyan 3 sun daina zuwa makaranta
Minista a Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, Emeka Nwajiuba, ya ce yara miliyan 10 ne ke gararamba ba sa zuwa makaranta a Najeriya. Ministan ya ce hakan na
Kananan Labarai
Minista a Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, Emeka Nwajiuba, ya ce yara miliyan 10 ne ke gararamba ba sa zuwa makaranta a Najeriya. Ministan ya ce hakan na
Za a hukunta duk wanda ya yi wa umarnin kunnen kashi.
Sun je kasuwar neman a sako ‘shanunsu da aka sace’.
An kwace bindigogi takwas da harsasai kusan 1,700 a hannun ’yan ta’addar.
Mahara sun bindige hafsan dan sanda suka yi garkuwa da mutane a unguwar Babbar Saura.