Kananan Labarai

Kananan Labarai

Astrazeneca: WHO ta amince a ci gaba da allurar rigakafin COVID-19

WHO ta ce a ci gaba da amfani da rigakafin COVID-19 na kamfanin Astrazeneca.

Kwalejin Kaduna: Iyaye da dalibai sun yi zanga-zanga

Iyayen daliban Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya na zargin gwamnati na rashin damuwa da sace daliban.

Rufe iyakoki bai hana fasakwaurin makamai ba —Buhari

Muddin ba a daina rikicin Libya ba, to ba za mu zauna lafiya ba

Kotu ta bayar da belin Mahdi Shehu

Wata babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da belin Mahdi Shehu kan kudi N10m. Kotun karkashin jagorancin Mai shari’a Louis Alagoa,

Mutum 6 sun mutu, 54 sun jikkata a hadarin mota a Bauchi

Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) reshen jihar Bauchi, ta sanar da rasuwar mutane shida, yayin da wasu 54 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da