Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun kashe matashi, sun dauke mahaifiyarsa a Jigawa

Ana fargabar wasu ’yan bindiga sun kashe wani matashi mai suna Sabo Yusuf a yankin Kawo na Jihar Jigawa. Zahraddeen Aminuddeen wanda ke zaman Kakakin

’Yan bindiga: Sheikh Gumi yana mana katsalandan – Masari

Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya nuna tsagawaran adawarsa a kan tsarin da’awar da Sheikh Ahmed Gumi  ya bullo da ita wajen kawo karshen

Ahmad Lawan ya roki Saudiyya ta sako ’yan Najeriya 10,000 da ta tsare

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya roki gwamnatin Saudiyya ta taimaka wajen dawo da ’yan Najeriya sama da 10,000 da ke tsare a Saudiyya. Lawa

Man Fetur: DPR ta rufe gidajen mai 10 a Bauchi

Akalla gidajen mai 10 Hukumar Albarkatun Mai (DPR) ta rufe  a Jihar Bauchi cikin mako guda, saboda karya dokar sayar da man fetur da Gwamnatin Tarayya

’Yan bindiga sun kashe sojoji a Zamfara

Sun bindige mutum 10 kasa da mako biyu da Gwamnati ta ba su wa’adin mika wuya