Majalisar Wakilai ta kafa Kwamitin Tsaro na Musamman
Kwamitin zai lalubo mafita tare da bayar da shawarwarin hanyoyin samun nasara a bangaren tsaro.
Kananan Labarai
Kwamitin zai lalubo mafita tare da bayar da shawarwarin hanyoyin samun nasara a bangaren tsaro.
Kwamitin Kare Masu Amfani da Kayayyaki na Jihar Kano, ya kama jabun magunguna na kimanin kudade N300m a daren ranar Talata.
Mutane da dama sun ji rauni yayin gudun tsira da rai a garin
Hukumar Shige da Fice ta Kasa (Immigiration), reshen jihar Katsina, ta cafke masu safarar mutane biyu tare da tseratar da mutum 18.
Gwamna ya umarci makarantu su kasance a bude, Ma’aikatar Ilimi ta ce kar su bude.