Kananan Labarai

Kananan Labarai

NBS ta fidda alkaluman marasa aikin yi a Najeriya

Kididdigar watan Dasumbar 2020 da Gwamnatin Tarayya ta fitar, ta nuna cewa adadin marasa ayyukan yi a Najeriya ya haura zuwa mutum miliyan 23.19. Ciki

Gwamnatin Tarayya ta sa ranar bude filin jirgin saman Kano

Ministan Sufurin Jiragen Sama a Najeriya, Sanata Hadi Sirika, ya ce za a bude reshen zirga-zirgar jiragen saman kasa-da-kasa na filin jirgin saman Mal

An rufe makarantun Birnin Gwari bayan garkuwa da daliban firamare

’Yan bindiga sun sake yunkurin kai hari a safiyar Talata bayan garkuwa da daliban makarantar firamare

Dalilin haramta sinadaran karin dandano a Kano

An fara kama masu sayar da kayan kara armashin kayan shaye-shaye da dangoginsu.

An ceto mata hudu masu juna biyu a gidan sayar da jarirai

Rundunar ’yan sanda ta gano wani gidan cin kasuwar jarirai da aka yi masa badda kama a matsayi gidan shan barasa da mata masu zaman kansu a garin Nnew