Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalilin sace-sacen dalibai a Arewacin Najeriya

Wani babban malamin jami’a kuma kwararren manazarci a fannin sharhi kan jagoranci, Dokta Ahmed Adamu, ya ce manufar da ta sanya ake yawaita kai hare-h

Yadda ’yan bindiga suka kashe maharba 17 suka kama 25

Zuwansu maboyar ’yan bindiga ke da wuya miyagun suka bindige 17, suka kame 25.

Buhari ya gana da sabuwar Shubagar WTO, Okonjo-Iweala

Shugaba Buhari ya yi ganawar sirri da sabuwar shugabar Kungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, a Abuja.

An yaba wa jami’an tsaro kan kashe ’yan bindiga a Abuja

Shugaban Karamar Hukumar Abaji a Abuja, Alhaji Abdulrahman Ajiya ya jinjinawa ‘yan sanda da ‘yan banga kan namijin kokari da suka yi waje

Uba ya yi wa likita dukan tsiya kan mutuwar ’yarsa

Mahaifin wata yarinya ‘yar watanni 15 a duniya, ya yi wa wani likita dake Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya dake Abekuta, a Jihar Ogun dukan tsiya