Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun kaddamar da yaki da ’yan bindiga —Gwamnan Binuwai

Ortom ya ce sulhu ko yafiya ga ’yan bindiga a jiharsa ya zama tsohon labari

’Yan bindiga sun sace limami da mutum 10 a Suleja

’Yan bindigar sun yi garkuwa da wani limami da wasu mutum 10 daga gidajensu. 

Farashin kayan gwari ya fadi warwas a Kano

Farashin kayan miya da sauran kayayyakin gwari ya fadi a Jihar Kano a sakamakon yawaitar kayan a kasuwanni wanda manoma ke ci gaba da kai wa bayan gir

Gobara ta lashe Unguwanni takwas a Borno

Gidaje da dama sun kone a yayin wata gobara da ta tashi a garin Gajiganna da ke Karamar Hukumar Magumeri a Jihar Borno. Wutar wadda ta fara ci da misa

Hotuna: Mijin Zahra Buhari ya mallaki Zaki domin kiwon gida

Ahmed Muhammad Indimi, wands suruki ne ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya mallaki Zaki a matsayin dabbar kiwo. Ahmed wanda ya auri diyar shugaban k