Kananan Labarai

Kananan Labarai

An harbe masu satar mutane biyu a garin Abuja

Jami’an ’yan sanda sun samu nasarar harbe wasu masu garkuwa da mutane biyu a Unguwar Hausawa da ke yankin Naharati a Karamar Hukumar Abaji ta birnin A

Sojoji sun dakile yunkurin kai hari kusa da filin jirgin sama na Kaduna

Wani mazaunin unguwar ya ce ‘yan bindigar na hankoron kai harin ne wani gida kafin jami’an tsaron su ci karfinsu.

Ranar Litinin ce 1 ga watan Sha’aban – Sarkin Musulmi

Hakan ya biyo bayan rashin ganin jinjirin sabon watan a ranar Asabar, wacce ita ce 29 ga watan Rajab.

‘Yadda za a kawo karshen ci gaba da bazuwar makamai a Najeriya’

“Ya zama wajibi a fito da managartan hanyoyi domin tsaurara matakan tsaro a kan iyakokinmu.”

Boko Haram ta kashe jami’an tsaro 23 a Borno

Kungiyar ta yi musu kwanto a mahaifar Mai Ba Da Shawara Kan Tsaron Kasa