Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotun Kano ta tsare ’yan fashi 5 a gidan yari

Sun kutsa cikin kamfanin ’yan kasar China inda suka yi fashi da makami

’Yan bindiga sun yi garkuwa da budurwa a Kebbi

’Yan Sanda sun tabbatar da garkuwa da wata budurwa mai shekara 18 da sanyin safiyar Juma’a a unguwar Gangaren NEPA da ke garin Birnin Kebbi, Jihar Keb

’Yan bindiga sun kashe shugaban matasan Fulani a Filato

’yan bindigar sun same shi tare da kawunsa amma shi kadai suka yi ta harbi.

Kotun Koli ta tabbatar da daurin shekara 10 ga Joshua Dariye

Ta tabbatar da laifin tsohon Gwamnan Filato na facaka da Naira biliyan 1.1

Gobara ta tashi a barikin sojoji a Kano

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta kashe gobarar aka yi a Barikin Sojoji na Bukavu a Kano.