Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kwashe dalibai zuwa barikin soji bayan harin FCFM

Sa’o’i kadan bayan Fadar Shugaban Kasa ta ce babu sulhu da ’yan bindiga

NAFDAC ta yi gargadi kan bullar rigakafin COVID-19 na bogi

Shugabar ta ce hukumar za ta ci gaba da sa ido a kan irin wadannan kayayyakin ba dare ba rana domin tabbatar da ingancinsu a Najeriya.

An gurfanar da dan ‘Adaidaita Sahu’ a gaban Kotu kan zargin damfara

An gurfanar da wani matashi mai shekaru 18 a gaban wata Kotun Majistire da ke zamanta a Kano, kan zargin neman yin sama da fadin wani baburin Adaidait

Bayan guduwar miji da watanni takwas, kotu ta kashe aurensa a Kano

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a unguwar Dorayi cikin birnin Kano, ta raba auren wasu ma’aurata da suka shafe shekaru shida da

Gobara: ‘Yan kwana-kwana sun kubutar da matashi a Kano

Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta samu nasarar kubutar da wani matashi dan shekara 18 mai suna, Usman Muktar da safiyar ranar Laraba yayin da wata