Kananan Labarai

Kananan Labarai

Majalisa ta bukaci EFCC ta cefanar da kadarorin da ta kwato

Kwamatin Kula da Kadarorin Gwamnati da aka yi watsi da su na Majalisar Wakilai ya bukaci hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta gaggauta siyar da kadaror

Mun tsiyace, kasafin kudin da ake ware mana ya yi karanci — Majalisa

Majalisar Wakilai ta Najeriya ta sanar da cewa a halin yanzu ta tsiyace kuma ba za ta iya ci gaba da daukar nauyin gudanar da ayyukanta kamar yadda ya

Kano: Mata na neman rabuwa da miji saboda lalacinsa

Malalaci ne na yankan shakku, ba ya sauke hakkinsa a matsayin maigida

’Yan bindiga sun kashe dan sanda sun kona caji ofis a Binuwai

An yi dauki ba dadi tsakaninsu da jami’an tsaro kafin su ranta a na kare.

Ya kamata sojoji su bi Boko Haram har maboyarsu —Majalisa

Ta nemi a kawo karshen hare-haren kungiyar da ake samu a Maiduguri.