Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shari’ar Maina: Kotu ta kira Magu da Malami su ba da shaida

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta gayyaci Ministan Shari’a, Abubakar Malami, da tsohon shugaban rikon Hukumar Yaki da Cin Hanci (EFCC), Ibrahim Magu

Na ga tsabar rashin imani a hannun ’yan bindiga —Farfesa Aliyu

A kan idona suke kashe mutane suna ba karnuka

Buhari ya tura sojoji 6,000 zuwa Zamfara

An cimma matsayar tura karin sojoji dubu shida zuwa Jihar Zamfara

An gurfanar da matashi kan satar wayar N150,000 a kotu

Wani matashi mai shekaru 29, ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare da ke Kaduna kan zargin sa da satar tsabar kudi har dubu 50 da kuma waya salula s

Kayan Sata: Mutum hudu sun gurfana a gaban Kotu kan N26.5m

An gurfanar da wata mata tare da wasu maza uku a gaban wata Kotun Majistare dake Ikeja kan satar kayayyaki da darajarsu ta kai naira miliyan 26.5. Mut