’Yan bindiga sun kashe mutum uku a Kaduna
Da Yammacin ranar Talata ne wasu ’yan bindiga suka kai sabon hari kauyen Ganji da ke Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna, inda suka kashe mutum uku
Kananan Labarai
Da Yammacin ranar Talata ne wasu ’yan bindiga suka kai sabon hari kauyen Ganji da ke Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna, inda suka kashe mutum uku
Wata Kotu a kasar Ghana ta yanke wa wasu ’yan Najeriya biyu hukuncin kisa bayan samunsu da laifin garkuwa da kashe wasu ’yan mata hudu a kasar. Samuel
Wasu ’yan bindiga sun far wa wani gida a yankin Eteh-Okofi da ke Karamar Hukumar Koton Karfe ta Jihar Kogi inda suka sace wasu ’yan mata uku ’yan uwan
Wasu mutum hudu ’yan uwan juna sun mutu a wani ibtila’in gobara da ya auku a gidansu da ke garin Bida na Jihar Neja. Mutanen da suka riga mu gidan gas
Cibiyar Nazarin Kiwon Lafiya (RBC) da kuma Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali a kasar Rwanda, sun fara yi wa dattawan fursunoni allurar rigakafin cuta