Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalibai 36 sun kammala digiri da daraja ta farko a jami’ar Sakkwato

An samu akalla dalibai 36 da za a bai wa shaidar digiri mai daraja ta farko a yayin da jami’ar Jihar Sakkwato za ta yi bikin yaye dalibai karo na 35 d

Mata sun yi gangamin yakar kashe-kashe a Zangon Kataf

Matan Hausawa, Fulani da Atyap Sun koka kan yadda ake kashe mazajensu

Za a rataye matashin da ya kashe mahaifinsa saboda zargin maita

Matashin ya amince cewa shine ya hallaka mahaifin nasa saboda zarginsa da maita

‘Maharan Dikwa ba yaren ’yan Najeriya suke ba’

“Wasu kuma daga ciki na amfani da wani irin yare ne da ba irin na ’yan Najeriya ba.”

Kotu ta sake dage shari’ar jagoran ’yan shi’a Sheikh Zakzaky

Babbar Kotun Jihar Kaduna ta sake dage zaman sauraron shari’ar shugaban kungiyar ’yan shi’a ta IMN, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa, Zeenatu zuwa