Kananan Labarai

Kananan Labarai

NDLEA ta kama hodar iblis a gidan wani basarake

Ma’aikatan Hukumar Hana Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), sun tono wasu curi na hodar iblis da hodar heroin da aka boye a fadar wani basarake

’Yan bindiga sun sace ’yar uwar Ministar Buhari

Ana fargabar wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da Dapit Karen, wata ’yar uwar Ministar Harkokin Mata, Pauline Tallen a Jihar Filato. Aminiya ta samu ce

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 19 a Neja

Sun yi awon gaba da wasu amare da za a daura wa aure a karshen makon nan.

Fallasa a Katsina: Yadda Mahadi ya gurfana a gaban kotu

Mahadi ya hallara a kotu yana tafiya da kyar da sandar guragu

Aisha ta bukaci Buhari ya kawo karshen garkuwa da ’ya’ya mata

Rashin tsaro da bullar annobar COVID-19 sun jefa mata cikin tasku