An harbe ’yan bindiga hudu a Kaduna
Hukomin tsaro sun tabbatar da kashe wasu ‘yan bindiga hudu yayin wani artabu a Kananan Hukumomin Chikun da Birnin Gwari na Jihar Kaduna. An samo
Kananan Labarai
Hukomin tsaro sun tabbatar da kashe wasu ‘yan bindiga hudu yayin wani artabu a Kananan Hukumomin Chikun da Birnin Gwari na Jihar Kaduna. An samo
Wani alkalin Kotun Kolin Najeriya, Mai Shari’a Sylvester Ngwuta ya mutu a Abuja.
A cewarsa, tuni daruruwan mutane a jihar ta Kogi suka yi rijista suna bukatar a yi musu rigakafin,
Kotu daure wani yaro dan shekara 18 saboda zargin garkuwa tare da kashe wata mata mai suna Alhaja Barakatu Bello.
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya ta 13 da ke Kalaba ajihar Kuros Riba sun mika wasu mutane uku da suka cafke wadanda kuma ake zarginsu da aikata fashi