Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda ’yan talla ke shiga karuwanci a Kano —Hisba

’Yan matan da ke zuwa talla Kano daga kauyuka na komawa karuwanci.

Kotu ta raba auren dan kasuwa saboda raina suruki

Wata kotun Musulunci ta kashe auren wani dan kasuwa saboda cin zarafin da yake wa matarsa da kuma rashin girmama mahaifanta. Kotun da ke Magajin Gari,

Jirgin yaki ya hallaka shugaban ’yan bindiga a Kaduna

Madugun ’yan bindiga, Rufa’i Maikaji da yaransa fiye da 10 sun bakunci lahira a harin.

’Yan bindiga sun kai hari Kano, sun sace wata mata bayan kashe mutum daya

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani mutum sannan sun sace wata mata mahaifiyar wani dan kasuwa, Alhaji Yusuf Jibrin a garin Rurum da ke Karamar Hukumar R

Masu hakar ma’adinai sun nesanta kan su da ’yan bindiga

Shugaban Kungiyar Masu Hakar Ma’adinai ta Najeriya (MAN), Kabir Kankara, ya bayyana cewa masu hakar ma’adinan ba su da wata alaka da ’yan bindiga. Kan