Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da iyalan Kwamishina a Sakkwato

’Yan bindiga sun sace suruka da dan uwan Kwamishinan Matasa na Jihar Sakkwato, Bashir Gorau

Saraki ya ba Buhari shawara a kan matsalar tsaro

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dokta Bukola Saraki, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari a kan cewa bai kamata a bar wa jam’iyyar APC mai mulki a

Gwamnati ta amince a bude cibiyoyi 774 na sabunta layin waya

Za a bude wurare 774 na sabunta layukan waya domin saukaka rajista da samun lambar NIN Najeriya.

An kama dalibai ’yan kungiyar asiri a Jami’ar Dutsin-Ma

An dakatar da mai karatun digiri na biyu da sauran su, har sai abin da hali ya yi

Mutanen gari sun kona ‘barawon babur’ a Kano

Bayan lakada masa duka ya kwanta magashiyyan sai kuma suka cinna masa wuta.