Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 1,368 sun sake kamuwa da COVID-19 —NCDC

A ranar Litinin an samu karin mutum 1,368 da suka kamu da COVID-19 a Najeriya.

Yadda aka kashe mutum 45 a rikicin manoma da makiya ya Nasarawa

Mutum 5,000 sun yi kaura a yayin da ’yan sanda ke zargin harin ramuwar gayya a kananan hukumomi uku

Ba a dauki rayukan mutane a bakin komai ba a Najeriya —Atiku

Abun bakin ciki ne a ce rayuwar mutane ba ta da wata daraja a kasarmu.

An rufe makarantu kan tsammanin harin ’yan bindiga a Neja

Ba ma son yadda aka sace daliban Islamiyya a Tegina ya maimaita kansa.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 8 a hanyar Bauchi

Hatsarin ya faru ne bayan wata karamar mota ta yi karo da tifa a hanyar Dass zuwa Bauchi.