Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta raba auren shekara 20 kan rashin zaman lafiya

Wata Kotun Al’adu da ke zamanta a yankin Ile-Tuntun na birnin Ibadan, ta katse igiyar auren da ke tsakanin wata mata da mijinta saboda rashin fahimtar

‘Yan sanda sun kafa rassa 5 don magance ta’addanci a Sakkwato

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta kafa karin wasu rassa biyar da zummar inganta tsaro a  Jihar Sakkwato musamman wajen dakile ayyukan ’yan bindiga da s

Da wuya a shawo kan cutar Coronavirus a bana – WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce da wuya a iya samun nasarar murkushe annobar Coronavirus a bana. Daraktan Hukumar na sashen shirin bayar da agajin

Gobara ta tashi a shalkwatar sojojin kasa ta Najeriya

Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta kama ne da misalin karfe 10:15 na safe sakamakon wata tangardar wutar lantarki.

Boko Haram ta cinna wa kayan agaji wuta a Dikwa

Kazamin harin zai kawo cikas ga agajin da zai wadaci mutun 100,000, inji MDD