Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 12 da suka fita ceton wani dan kasuwa da aka sace

Mutum 12 ne suka rasa rayukansu yayin da suka fita ceton wani dan kasuwa da ’yan bindiga suka sace a garin Amarawa da ke Karamar Hukumar Illela ta Jih

Kotu ta tsare masu hira a majalisa a gidan yari

Kotu ta tsisa keyar mutanen saboda hirar da suke yi na hana mutanen unguwa sakat.

Hatsari ya ritsa da ayarin motocin Gwamnan Bauchi

Akalla jami’an ’yan sanda 10 ne suka jikkata a wani hatsari da ya ritsa da ayarin motocin Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad a ranar Litinin. Kamfanin

Wahalar mai ta fara kamari a Abuja

Kasa da mako guda bayan NNPC ta ce tana da man da zai wadaci Najeriya na kwana 40

Ta haifi ’yan 6 bayan shekara 27 da aure

Doris wadda ta fito daga kauyen Koluama da ke Karamar Hukumar Ijaw ta Kudu a Jihar Bayelsa, ta ce sun yi aure da mijinta tun 1994 ba tare da sun samu