Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gwangwaje ’yan gudun hijira 7,500 da kayan tallafi a Kano

Hukumar za ta kuma gina wani birni mai gidaje 600 ga mutanen da suke cikin tsananin bukata a jihar.

An kama shi da hodar iblis ta biliyan 1 yana kokarin tsallake kasa ta Sakkwato

Ya ce, “Wannan ba karamar nasara ba ce a shiyyarmu, inda ko a kwanakin baya sai da muka kama wani nau’i na Hodar ta Iblis.”

Ganduje ya ba mutumin da ya rasa iyalai 7 a gobara tallafin N3m

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira miliyan uku ga mutumin da ya rasa iyalai bakwai a gobara

Matsalar tsaro: Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana

Gwamnatin jihar Yobe ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun kwana na jihar dake Kananan Hukumomi 17 har sai abin da hali ya yi.

Shafin Aminiya ya dawo

Muna ba jama’a hakuri game da rashin samun sabbin labaranmu a wannan shafi.