An zargi miji da dukan matarsa har sai da ta ce ga garinku nan
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta fara gudanar da bincike kan wani mutum mai shekaru 42 da ake zargi da lakadawa matarsa duka har sai da ta ce
Kananan Labarai
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta fara gudanar da bincike kan wani mutum mai shekaru 42 da ake zargi da lakadawa matarsa duka har sai da ta ce
Sai dai binciken ’yan sanda na farko-farko ya nuna cewa marigayin na da larurar tabin hankali.
“Ba ya cikin tsarinmu a gwamnatance biyan kudin fansa. Da irin wadannan kudaden suke kara sayen makamai.”
Majalisar Dattijai ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta sanya dokar ta -baci a kan matsalar tsaro da ke addabar kasar.
An kashe dalibi daya an yi garkuwa da mutum 42 a Makarantar Kagara