Kananan Labarai

Kananan Labarai

Abudlrasheed Bawa: Yadda Majalisa za ta tantance sabon Shugaban EFCC

A fili za a tantance matashi mai shekara 40 da Buhari ya ayyana

Muhimman abubuwa 10 game da sabon shugaban EFCC

Zai zama Shugaban EFCC mafi karancin shekaru kuma mutum na Farko daga Arewa ta Yamma.

Rundunar Sojan Sama ta sanar da bude shafin daukar aiki

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta sanar da bude shafinta ga masu sha’awar neman gurbin shiga aikin na 2021 a matakin kurtu wato ‘Airmen’ da ‘Airwomen

Safarar Tabar Wiwi ta jawo wa matashi daurin shekaru 2 a kurkuku

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Ikko na Jihar Legas, ta yanke wa wani matashi mai shekara 20 hukuncin cin sarka na tsawon shekaru biy

Ya kubuta daga hannun masu garkuwa da tabon harsashi a jikinsa

Daya daga cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su da yammacin ranar Lahadi a Jihar Neja ya tsallake rijiya da baya.