Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mata 500 sun amfana da tallafin gwamnatin tarayya a Kwara

Kimanin mata 500 ne a Jihar Kwara suka amfana da tallafin tsabar kudi daga Gwamnatin Tarayya a ranar Litinin.

Za a rusa gidajen shakatawa 2 a Abuja saboda karya dokokin COVID-19

A karshen mako ne dai aka rufe gidajen shakatawa na Cool Leo da na Paris saboda karya dokokin COVID-19.

An sa gasar kwaikwayon daurin dankwalin Ngozi Okonja-Iweala a Twitter

Wata ’yar kasuwa mai amfani da dandalin sada zumunta na Twitter mai suna Temi Giwa-Tubosin, ta sanya gasar kwaikwayon daurin dankwalin tsohuwar minist

Gobara ta lakume kasuwar ’yan Katako a Kaduna

Wata gobara ta kone kasuwar ’yan katako da ke Karamar Hukumar Sabon Gari a Jihar Kaduna. Binciken Aminiya ya gano cewa gobarar ta tashi ne cikin dare

Zulum ya rushe gidaje 1,330 a Maiduguri

“Sun yi gini a kan hanyoyin ruwa kuma idan ba a yi komai ba za a samu ambaliya”