Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zaman dar-dar: Dattawan Arewa za su gana da gwamnoni

Dattawan Arewa sun bukaci makiyaya da su koma Arewa idan ba sa cikin aminci

Matsalar tsaro: Gwamnatin Nasarawa na neman taimakon mafarauta

Gwamnan Sule ya ce aiki da za su taimaka wajen dakile ayyukan ta’addanci a jihar.

Tambuwal ya soke kwangilolin da Gwamnatin Wamakko ta bayar

An ba wani dan kwangila ayyukan Gwamnatin Wamakko da aka yi watsi da su.

Rigakafin COVID-19 miliyan 16 na dab da zuwa Najeriya –UNICEF

UNICEF ta ce tana iya kokarinta kan gani akalla kaso 40 na ‘yan Najeriya an musu rigakafin.

Satar doya ta jawo masa hukuncin bulala 12 a kotu

Wata Babbar Kotun Lardi dake zamanta a yankin Zuba na Babban Birnin Tarayya Abuja ta yanke wa wani matashi hukuncin bulala 12 saboda satar doya.