Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 20 sun kamu da cutar kuturta a Kogi

Akalla mutane 20 ne aka gano sun kamu da cutar kuturta a jihar Kogi, sabanin ikirarin jihar na cewa babu mai dauke da ita a cikinta.

Ya kamata a hana makiyayan kasashen waje shigowa Najeriya kiwo – Ganduje

Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta hana makiyaya daga kasashen waje shigowa Najeriya

Dalibin aji hudu ya lashe gasar musabakar Al-Qur’ani a Kebbi

Wani dalibin aji hudu da yake karatu a fannin koyon aikin likitanci a jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato, Kabiru Usman, ya zamo zakara a musabakar

Hadarin mota ya yi ajalin mutum 1, 8 sun jikkata a hanyar Kano zuwa Zariya

Hadarin ya raunata ‘yan gida daya mutum takwas.

‘Yan sanda sun kubutar da dan shekara 46 daga hannun ‘yan bindiga

Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara sun yi nasarar ceto wani mutum mai suna Alhaji Musa Atere da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shi ranar Ta