Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana bincike kan yadda aka zane wasu ’yan mata da bulala a Bauchi

Rundunar ’yan sanda a Jihar Bauchi, ta tsunduma cikin binciken wani hoton bidiyo da a yanzu ya karade zaurukan sada zumunta wanda ya nuna yadda wasu s

‘Tsawaita wa’adin Babban Sifeton ’Yan sanda bai ci karo da shari’a ba’

Lauyoyin sun ce matakin da aka dauka ya saba wa kundin tsarin mulkin Najeriya.

COVID-19: Gwamnatin Kano ta raba takunkumi 10m kyauta

Don yakar cutar a fadin jihar, Gwamnatin Kano ta raba kyautar takunkumi.

Sheikh Abduljabbar ya maka Gwamnatin Kano a kotu

Fitaccen malami a Kano, Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara ya maka Gwamnatin Jihar a gaban a Kotu, saboda hana shi wa’azi da kuma rufe majalisinsa da ke

Yadda maudu’in Manzon Allah (SAW) ke tashe a Twitter

Dubun dubatar mutane na amfani da Maudu’in #Prophet Muhammad a Twitter