Kananan Labarai

Kananan Labarai

Farfesa Pate ya fara aiki a matsayin Shugaban Jami’ar Kashere

“Bincike shi ne bambanta jami’a daga makarantar sakandare”

Majalisar Sakkwato ta amince da dokar nakasassu

Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato ta amince da dokar hana nuna wariya ga nakasassu a jihar. Hakan na zuwa ne bayan bukatar da Hon. Maidawa Kajiji (APC-

Dubun masu kwacen waya a Kano ta cika

Matasan da adadinsu ya kai 30 sun tare hanya tare da kwace wayoyin mutane.

‘Yan sanda sun cafke masu garkuwa 3 a jihar Delta

Bincike ya gano wanda ake zargin suna da hannu a sace wani mutu a ranar Lahadin da ta gabata.

An tsare mutumin da ya sa a yi garkuwa da matarsa a gidan yari

Jami’an tsaro sun zargi magidanci da hada baki wajen yunkurin sace matarsa.