Kananan Labarai

Kananan Labarai

An cafke mutane 3 masu dillacin makamai a Kebbi

’Yan sanda a jihar Kebbi sun cafke wasu mutum uku da ake zargi da dillacin makamai ga ’yan bindiga a jihar. Kakakin rundunar ’yan sandan jihar, DSP Na

‘Rashin aikin yi ne ya sa na shiga fashi da makami’

Matashin ya ce ya shiga fashin ne bayan duk yunkurin sa na neman aiki a baya ya ci tura.

An ceto mutum 5 da shanu 11 daga hannun ’yan bindiga a Zamfara

Rundunar ta ce ta sami nasarar ceto mutanen ne ba tare da wani sharadi ba.

Buhari zai kafa kamfanonin casar shinkafa a Adamawa

Gwamnati za ta samar wa manoman da taraktoci kuma ta rika sayen shinkafa daga wurinsu.

Taho-mu-gamar ’yan dabar siyasa ta yi sanadiyyar rasa rai a Jigawa

Babura ce dai asalin Karamar Hukumar da Gwamna Badaru Abubakar ya fito.