Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kudaden ‘Cryptocurrency’ na taimakawa ta’addanci – CBN

Babban Bankin Kasa na CBN ya ce yana nan a kan bakarsa ta haramta mu’amala da kudaden ‘Cryptocurrency’ na intanet, bisa zargin taima

’Yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban kwadago na Taraba

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun yi awon gaba da shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) reshen jihar Taraba

An sako wakilin jaridar Punch da wasu mutum 2 da aka sace a Abuja

Ma’aikacin jaridar Punch, Okechukwu Nnodim da aka sace ranar uku ga watan Fabrairun 2021 da wasu mutum biyu

Yadda aka sace matan aure bayan kashe ’ya’yansu a Kaduna

’Yan bindiga sun yi garkuwa da matan aure da ’ya’yansu suka kashe sauran ’ya’yan a hanyar Kaduna

Shugabancin WTO: Buhari ya yaba da goyon bayan Amurka ga Okonjo-Iweala

Goyon bayan zai sa ’yar Najeriya ta zama Shugabar WTO ta farko mace kuma daga Afirka