Kananan Labarai

Kananan Labarai

Cutar Zazzabin Lassa ta kashe mutum 80 a Najeriya —NCDC

Lassa fever ta kashe mutum 80 a fadin Najeriya.

Buhari ya bai wa iyalan mutanen da aka kashe a Sakkwato tallafi

An raba wa iyalan kayan tallafin ne domin rage musu radadin halin da suke ciki.

’Yan ta’adda na kokarin kafa sansani a Taraba —Gwamna Darius

Gwamnan ya ja hankalin jami’an tsaro da su kasance cikin shiri.

Farfesa Jibril Aminu na nan a raye

Binciken Aminiya ya gano cewa tsohon dan Majalisar Dattawa Farfesa Jibril Aminu na nan a raye, sabanin ji-ta-ji-tar rasuwarsa da aka yada a wasu kafaf

Yaron da iyayensa suka daure a cikin dabbobi ya samu lafiya

Bayan samun saukinsa gwamnati za ta ci gaba da kula da lafiyarsa bayan gina masa gida tare da iyayensa