Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari zai kaddamar da aikin shimfida layin dogo daga Kano zuwa Maradi

Za a fara aikin mai wa’adin wata 36 a ranar Talata, 9 ga Fabrairu, 2021.

‘Sau 4 ana sayar da ni a hannun masu safarar mutane a Libya’

Terry Ikponmwosa, wani matashi mai kimanin shekaru 31 a duniya ya bayyana yadda masu safarar mutane suka sayar da shi har sau hudu kafin ya karasa kas

’Yan bindiga sun hallaka miji, mata da ’yarsa suna tsaka da ibada

Wasu ’yan bindiga sun kai hari tare da hallaka wani magidanci, Ken Ekwesianya da matarsa da ’yarsa

An cafke mutanen da suka kai wa Fulani hari a Ogun

Ana neman shugabanni da masu daukar nauyin maharan na Sunday Igboho

COVID-19: An sake sanya dokar kulle a Anambra

Gwamnatin ta dauki wannan mataki ne don dakile yaduwar cutar a tsakanin mutanen jihar.