Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun haka wa ’yan bindiga rijiyoyi 138 —Gwamnan Zamfara

”Mun san cewa jami’an tsaro ba za su iya dakatar da su ba”, inji Matawalle.

MURIC na neman gwamnati ta biya manoman da makiyaya suka yi wa ta’adi

MURIC ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta biya manoma diyya wadanda Fulani makiyaya suka yi wa ta’adi a gonakinsu.

Dan Buharin Daji zai ajiye makamansa a Zamfara

An kammala tattaunawa da manyan kwamandojin ‘yan bindigar kan su ajiye makamansu.

Ya mutu bayan dirowa daga bene mai hawa 7 a kokarin tserewa jami’an EFCC

Rahotanni sun ce mutumin da EFCC ke kokarin kamawar ba shi da kowacce irin alaka da wanda ya mutun

‘Yan bindiga sun kashe mutum 2 a Kaduna

‘Yan bindigar sun farmaki kauyuka da dama a ranar Alhamis.